Skip to main content
Gargadi. Kungiyar Tsare Zaman Jama'a na Yankunan Kasar Arewa ... (a) Komi tsananin azaba, ko tambayoyi, ko ban tsoro, ko lallashi, ko wani yaudara na bada kudi kada ka yarda ka ba abokan gaba labari. (b) Kowa ya kare kansa da wani abu saboda abokan gaba, ya kuma yi amfani da ko wane irin makamin da ya ke gareshi don ceton kansa. (c) Da hangan kungiyar abokan gaba, a yi maza a ba da labari ko da halin yaya. ... 2. Mutane su sani idan abokan gaba suka kawo hari ta jirgin sama: ...
Collection StructurePoster collection > Gargadi. Kungiyar Tsare Zaman Jama'a na Yankunan Kasar Arewa ... (a) Komi tsananin azaba, ko tambayoyi, ko ban tsoro, ko lallashi, ko wani yaudara na bada kudi kada ka yarda ka ba abokan gaba labari. (b) Kowa ya kare kansa da wani abu saboda abokan gaba, ya kuma yi amfani da ko wane irin makamin da ya ke gareshi don ceton kansa. (c) Da hangan kungiyar abokan gaba, a yi maza a ba da labari ko da halin yaya. ... 2. Mutane su sani idan abokan gaba suka kawo hari ta jirgin sama: ...
Item Title Gargadi. Kungiyar Tsare Zaman Jama'a na Yankunan Kasar Arewa ... (a) Komi tsananin azaba, ko tambayoyi, ko ban tsoro, ko lallashi, ko wani yaudara na bada kudi kada ka yarda ka ba abokan gaba labari. (b) Kowa ya kare kansa da wani abu saboda abokan gaba, ya kuma yi amfani da ko wane irin makamin da ya ke gareshi don ceton kansa. (c) Da hangan kungiyar abokan gaba, a yi maza a ba da labari ko da halin yaya. ... 2. Mutane su sani idan abokan gaba suka kawo hari ta jirgin sama: ...
Collection TitlePoster collection
Date Created1915/1980
Description

Text only, relating to civil defense. See NR 6A for English version.

Language(s)
Country of Origin
Country of OriginNigeria
DimensionsOverall: 20 x 14 in. (50.8 x 35.6 cm)
FormatPoster
Medium political posters
Color
black and white
Hoover IDPoster NR 6
Record NumberXX343.12423
RightsThis work may be protected by copyright laws and is provided for educational and research purposes only. Any infringing use may be subject to disciplinary action and/or civil or criminal liability as provided by law. If you believe you are the rights holder and object to Hoover's use of this work, please contact the Hoover Institution Library & Archives.

Feedback Form

Type of feedback
User data
Close